Wakokin Auta Mg Boy

Adam zango Gidan Sarauta official video.

Sabuwar Wakar Auta Mg Boy Gida sarauta official video.

Ina masoyan Adam zango yanzu yanzu jarumi adam zango ya saki wata sabuwar wakarsa ta kallo mai taken gida sarauta babu shakka wan nan na daya daga cikin fitattun wakokin da jarumi adam zango yayi videon su acikin wan nan sabuwar shekara tabbas wakar ta samu aiki daga shahararren producer Abubakar Bashir mai shadda.

Hakika matukar sun sheda mutukar iya aikin wan nan shahararren producer din Alhaji Abubakar Bashir mai shadda domin halin yanzu yana daya daga cikin shahararrun producers dake mutukar taka rawar gani sosai mutukar acikin duniyar tsara fina finan hausa dake fadin duniya baki daya hakan tasa jiya aka bashi wani award dan girmamawa.

Gidan Sarauta hakika adam zango yayi aiki tukuru acikin wan nan waka haka kuma jarumi adam zango ya kara da cewa yayi kokarin sakin wan nan wakarne domin nunawa masoya cewa lalle har yanzu akwai sauranmu cewar jarumin adam zango awata hira da akayi dashi kan fitar sabon videon gidan sarauta.

Daga fitar wakar gidan sarauta wadda adam zango yayi tuni har social media Baki daya ta dauka duka masoyan jarumin Adam zango kowa yana ta farin ciki da annushuwa ganin fitar wan nan sabon videon daga mawakin kuma jarumi acikin masana,antar kannywood baki daya Allah Ubangijin kasa mudace.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button