Wakokin Hausa

Wakokin Gidan Sarauta Complite Album Audios Mp3 Free Download.

sabbin wakokin gidan sarauta na duka mawaka baki daya.

Bayan Dubun gaisuwa tare da fatan kowa yana cikin koshin lafiya allah yasa haka ameen ina masoya sauraron wakokin hausa masu mutukar dadin sosai kamar yadda muka saba kawo muku sabbin wakokin masu mutukar dadin gaske yauma mun kawo muku sabon kundin wakokin Gidan sarauta album domin farin cikin masoya baki daya dare da rana kullum binciken mu shine kawo muku sabbin abubuwan da suke mutukar sanya zuciya farin ciki da nushadi akowanne lokaci.

tabbas wannan kundin wakoki yayi daban da sauran kundin wakokin hausa wanda kuke saurara domin wannan yana dauke da wakokin dukkan mawakan da suka shahara afannin tsara waka mai mutukar sanya zuciya nutsuwa babu shakka mawakan sun kwada bajintarsu dan burge masoya masu sauraron wakokinsu akowanne lokaci dan haka kada ku sake abaku labarin wannan kundin wakokin dake mutukar sanya zuciya farin ciki akowanne lokaci.

mawakan da suka nuna basirarsu acikin wannan kundin wakokin na Gidan Saurata suna da mutukar yawa sosai kamarsu Nura M Inuwa,Sadi Sidi Sharifai,Umar M Sharif,Ado Gwanja,Abdul D One, babu shakka wannan mawaka sunyi mutukar kokari sosai gurin tsara wannan kundin wakoki masu mutukar kwantar da hankali alokacin sauraro munawa masoyan fadin duniya murnar fitar wannan kundi domin wakokin dauke da muhimman kalaman da zasu sanya zuciya annushuwa sosai.

Downlod Mp3

Nura M inuwa Happy Birthady Prince Bello Wakar Gidan Sarauta Audio Mp3

Downlod Mp3

Sadi Sidi Sharifai Zuciya Da Numfashi Wakar Gidan Sarauta Audio Mp3

Download Mp3

Umar M Sharif Soayayya Karbabba Wakar Gidan Sarauta Audio Mp3 

Download Mp3

Ado Gwanja Sauti Wakar Gidan Sarauta Audio Mp3

Download Mp3

Umar M Sharif Sabuwar Wakar Gidan Sarauta Audio Mp3 

 

Download Mp3

Umar M Sharif Ft Abdul D one Wakar Gidan Sarauta Audio Mp3 

film din gidan saurata wani shirin film ne daban da sauran dukkan shirye shirye da kuka saba kallo tunda har zuwa yanzu dan haka masoya masu kallon shirin films din hausa da ku sake abaku labarin wan nan shiri domin yana dauke da abubuwan mamaki sosai mutuka duk domin farin cikinku wannan shiri ya samu kyakkyawan aikine daga daya daga cikin shaharrun producer mai mutukar basira sosai mutuka da ban da sauran producers Alhaji Abubakar Bashir Maishadda daya mai abun mamaki allah kara basira da hazaka tabbas wannan shiri ba,a cewa komai sai kun kalla na tabbata zakuyi mamaki mutuka.

#sabbin wakokin hausa masu dadi sosai

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button