I Love You Sabuwar Wakar Ado Gwanja Audio Mp3.

Sabuwar Wakar Ado Gwanja I love You 2023.

Masha Allah abin godiya hakika babu abun bada gaskiya kamar Allah mahaliccin duniya da lahira baki daya bayan gaisuwa ga Allah ina kara mika dubun gaisuwa ta zuwa gurin dukkan masoyan fadin duniya baki daya tabbas farin cikina ba zai boyu ba duba da yadda masoya suke nuna soyayya dare da rana.

Tabbas na kara tabbatar da soyayyar da masoya suke mini aranar aure domin naga dubun masoyan da ban taba tunanin zan gani ba wanda hakan ta farune dalilin soyayya ina farin ciki da murnar ka san cewar hakan Allah Ubangijin ya bar soyayya ya sanya kauna mai tarin yawa tsakani.

Kamar yadda na yiwa masoya sakin wan nan waka mai suna ”I Love You” yau alkawarin ya cika domin kuwa ga wakar an saki kamar yadda mukaiwa masoyan fadin duniya alkawarin sakin ta tabbas wannan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin da nafiso acikin wannan sabuwar shekara cewar mawaki Ado Gwanja.

Ina kara mika sakon Godiya gurin dukkan masoya wanda suka halacci gurin bikina da wanda Allah bai bawa ikon zuwa ba ina godiya gurinku baki daya hakika soyayyarku tana mutukar taka rawa sosai kwarai da gaske acikin rayuwata Allah ya bar zumunci wan nan waka nayi tane domin farin cikin masoya baki daya.

Download Mp3

Masoya Ina farin cikin kasan cewa tare daku akowane lokaci dan haka ku shakata da wan nan wakar mai sanya zuciya farin ciki da nishadi akowanne lokaci ku huta lafiya Allah ya bar zumunci Ameen naku Ado Gwanja.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button