Sabuwar Wakar Ahmad Delta Lubiya Audio Mp3.

Lubiya Ahmad Delta Audio Mp3 2023.

Ina masoya ma,abota sauraron wakokin hausa yau ga wata sabuwar waka mai taken Lubiya hakika wan nan waka ta samu kyakkyawan aiki daga fasihin mawakin Ahmad Delta babu shakka wan nan mawakin duniya ta sheda iya tsara wakarsa dan haka karku sake abaku labarin wan nan waka kuyi sauri dan jin sakon dake dauke acikin ta.

Shahararren mawakin Ahmad Delta ya bayyana murnarsa afili ganin yadda Million mutane suke saurin sauraron wakokinsa domin nuna so da kauna tsakanin mawakin da kuma masu saurara wakar Lubiya wakace daya daban da sauran wakokin baki daya tabbas duk wanda ya saurari wan nan waka zai kwana cikin farin ciki.

Download Mp3

Lubiya Sabuwar Wakar Ahmad Delta Audio Mp3.

Wakar Lubiya itace wakar ta farko dake dauke da kalam soyayya mafi shahara acikin wan nan shekara mai albarka tabbas duk wanda ya saurari wan nan wakar sai yayi farin ciki daban da kowanne kalar farin ciki daya taba shiga arayuwarsa Lubiya sabuwar Wakar Fitaccen mawakin Ahmad Delta.

Mawakin Ahmad Delta yace har kullum burinsa sanya farin ciki da kuma annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya dan haka karku samu damuwa mutukar Allah ya barmu araye magana ta kare farin ciki kullum zamu dinga kokarin saku cewar mawakin Ahmad Delta muna farin ciki daki akowane lokaci.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button