Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Garzali Miko Kamar Da Wasa Audio.

Kamar da wasa sabuwar Wakar Garzali Miko.

Garzali Miko kamar da wasa Audio 2023.

Babu shakka mawaki Garzali Miko ya kasance mawakin daya mai abun mamaki cikin dubban mawakan Hausa baki daya hakika mawakin ya kasance jarumi acikin masana,antar kannywood haka kuma mawaki aduniyar mawakan Hausa da wan nan mawakin kuma jarumi Garzali Miko yayi zarra fiye da sauran mawakan baki daya.

Garzali Miko ya dauki tsawon lokaci yana gwagwarmaya acikin masana’antar ta kannywood tabbas kamar yadda ya bayyana ya hadu da kalu bale kala daban daban kamar yadda kowanne dan adam yake haduwa da kalu bale acikin rayuwarsa domin wan nan kalu balen shine matakin nasarar dukkan wani mai daukaka.

Download

Sabuwar Wakar Garzali Miko Kamar Da wasa Audio 2023.

Mawakin Garzali Miko ya kara da cewa na dauki sana,ar shirya Film da kuma wakane dalilin abu guda daya na fahimci itace hanya mafi sauki gurin isar da dukkan sakon da nake san isarwa gurin mutane cikin sauki ba tare da É—aukar wani tsawon lokaci ba ko kuma shan wahala ba cewar mawakin Garzali Miko cikin bayaninsa.

Hakan tasa kullum akowanne lokaci dare da rana babban burina shine taya zan fatan yawa masoyana taya zan samu su farin cikin da zaisa su fita daga kowacce kalar da damuwa wan nan shine burina kuma abun farin cikina dan haka ina karawa masoyana fatan alkairi daga ni Garzali Miko naku.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Fatal error: Uncaught wfWAFStorageFileException: Unable to save temporary file for atomic writing. in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php:34 Stack trace: #0 /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php(658): wfWAFStorageFile::atomicFilePutContents('/home/arewyakb/...', '<?php exit('Acc...') #1 [internal function]: wfWAFStorageFile->saveConfig('transient') #2 {main} thrown in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php on line 34