Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Masu Gudu Su Gudu Ribado Yana Magana.

Masu Gudu Su Gudu Ribado Yana Magana.

Bayan dubun gaisuwa da jin jinar bar girma zuwa masoya wakokin mawaki Dauda kahutu Rarara Mana farin cikin sanar daku sakin sabuwar wakarsa mai taken ”masu gudu su gudu Ribado Yana Magana” wakar dake tashe ahalin yanzu kamasu Ribado dukkansu suyi amai cewar mawakin Dauda kahutu Rarara cikin wan nan sabuwar wakar mai suna masu gudu su gudu.

Mawakin Dauda kahutu Rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka sosai zuwa ga sabon shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu bisa kokarinsa na saka kwarya agurbinta na bawa Alhaji Nuhu Ribado sakataren gwamnatinsa domin babu wanda ya cancanta abawa wan nan matsayin tabbas sai shi dan haka muna kara farin ciki da wan nan abu Allah Ubangijin ya bashi ikon rike amana Ameen.

Download

Dauda kahutu Rarara Masu Gudu Su Gudu Nuhu Ribado Yana Magana Audio.

Mawakin ya kara da cewa tabbas wan nan lokacin babu wasa dukkan wanda yaci amanar kasa babu shakka sai yayi bayani domin sabon shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu ba zai bar suba baki da yansu dan haka duk wanda yaci kudin kasa ya zauna da shirinsa kafin mu karanta suna cewar mawakin Dauda kahutu Rarara cikin sabuwar Wakar tasa mai taken masu gudu su gudu Ribado Yana Magana.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Fatal error: Uncaught wfWAFStorageFileException: Unable to save temporary file for atomic writing. in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php:34 Stack trace: #0 /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php(658): wfWAFStorageFile::atomicFilePutContents('/home/arewyakb/...', '<?php exit('Acc...') #1 [internal function]: wfWAFStorageFile->saveConfig('transient') #2 {main} thrown in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php on line 34