Wakokin Hausa

Bargon Soyayya Sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Audio Mp3.

Sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Bargon Soyayya Audio 2023

Ina masoya wakokin Hausa masu sanya zuciya farin ciki da annushuwa alokacin sauraro? tabbas ku saurari wakokin Fitaccen mawakin nan naku Ahmad Fasaha, mawaka da yawan gaske sun sheda iyawa da korewarsa sosai mutuka dalilin iya tsara zafafa wakokin soyayya masu sanya farin ciki da kawar da kowacce irin damuwa.

Bargon Soyayya Sabuwar Wakar dake sanya annuri mutuka Ahmad Fasaha shine mawakin mafi iya tsara waka irin ta soyayya, masu hasashe sun tabbatar da cewa ba duk Mawaki yake da kaifin basira irin ta Ahmad Fasaha ba, domin akwai wasu surruka masu mutukar yawan gaske acikin wakokinsa Ahmad Fasaha mai baiwar waka kamar dan shata.

Download Mp3

Bargon Soyayya by Ahmad Fasaha Audio Mp3.

Wakar Bargon Soyayya Sabuwar Wakar dake sanya farin ciki kamar daren sallah, farin ciki annushuwa da sanya Zaciya nishadi, duka kalaman suna kunshe cikin sabuwar wakar Ahmad Fasaha mai suna Bargon Soyayya, kada ku sake abaku labarin wan nan waka kuyi sauri dan jin abubuwan mamaki dake cikinta.

Mawakin Ahmad Fasaha ya bayyana murnarsa da farin cikinsa gurin daukakin masoya maza da mata masoya masu sauraron wakokinsa, domin samun farin ciki haka mawakin Ahmad Fasaha ya kara da cewa sabbin wakokinsa na nan zuwa masu dadin gaske daban da sauran wakokinsa na baya, ina farin ciki daku masoya fatan alkairi kalaman mawakin Ahmad Fasaha na karshe ga masoyansa.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button