Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Sani B Haruna Gora Audio Mp3.

Wakokin Sani B Haruna Audios 2023

Farin cikin masoya shine jin kalaman soyayya musamman kalaman sun fito daga bakin da zuciya ke kauna,farin ciki da nishadin shauki da annushuwa na mutukar kadai tuwa alokacin zuciya ta samu abun kaunarta, ina masoya wakokin Hausa zafafa masu dadi sosai domin samun farin cikin wuce misali?

Toh hakika yau ina mai farin cikin baku babban albishiri, shahararren mawakin nan naku daya mara tamka mai basirar waka kamar dan shata, wato Sani B Haruna yauma ya sako kuma wata sabuwar wakarsa, mai taken “Gora” kamar yadda kowa ya sani kalaman gora wato wata abace da ake amfani da ita domin guzurin ruwa dan inganta rayuwa.

Sabuwar Wakar Sani B Haruna Gora Audio Mp3.

Mawakin Sani B Haruna ya dauki wan nan kalma ta gora, dalilin fassara abun dake dauke azuciyar masoya, gora Abar dibar ruwa, shikuma ruwa ginshiki¬† jigon dukkan wani mai rayuwa, kunga fassarar maganar tazo ma’ana wato kowanne dan adam baya taba iya rayuwa sai da abarsansa, kamar yadda dukkan halittun Allah basu rayuwa sai da ruwa.

Babu shakka mawakin kamar yadda na fada muku mawakine mai mutukar basira mutuka, domin tashi baiwar wakar tai daban data sauran mawakan baki daya, Sani B Haruna mawakin mai abun mamaki Allah kara daukaka da basira.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Fatal error: Uncaught wfWAFStorageFileException: Unable to save temporary file for atomic writing. in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php:34 Stack trace: #0 /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php(658): wfWAFStorageFile::atomicFilePutContents('/home/arewyakb/...', '<?php exit('Acc...') #1 [internal function]: wfWAFStorageFile->saveConfig('transient') #2 {main} thrown in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php on line 34