Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Ahmady Rawa Audio 2023.

Ahmady Rawa Audio Mp3.

Kuna ina masoya wakokin Hausa masu dadi sosai ga wata sabuwar waka mai mutukar dadin gaske wakar rawa wakace dake dauke da wasu kalaman soyayya daban da sauran wakokin da kuka sabaji abaya babu shakka wan nan waka ta rawa itace wakar data dauki tuta acikin dukkan wakokin wan nan shekara mai tarin abubuwan da acikinta.

Wakar rawa wakace mallakin daya daga cikin fitattun mawakan dake kokarin sanya farin ciki da annushuwa azuciyarku kowanne lokaci tabbas mawakin shine mai suna Ahmady wanda yayi wakar kallabi babu shakka kowa yasan nan mawaki domin wakar ta dauki hankali sosai mutuka babu kamar acikin man hajar Tiktok wakar tayi suna sosai ba kadan ba.

Download

Sabuwar Wakar Ahmady Rawa Audio Mp3 2023.

Mawakin wakar kallabi shine ma mallakin wan nan waka mai suna rawa mawakin yace ya zabi yin wakane tun alokacin daya fahimci yana dauke da baiwa da kuma basira irin ta waka tun wan nan lokacin yasa aransa cewar Muryar sa daya iya isar da dukkan sakon daya kamata gurin al,ummah dan bayyana wasu abubuwan dake boye.

Mawakin yace yana nan yana tsara kundin wakokinsa masu mutukar dadi sosai mutuka domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya dan haka masoya ku shirya zuwan sabon kundin wakokina sa kamar yadda y fada.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button