Wakokin Hausa

SABUWAR WAKAR GARZALI MIKO ALKAIRI.

Garzali Miko Alkairi Music Audio.

Tabbas Garzali Miko mawakine haka kuma jarumine babba acikin masana ,antar kannywood babu shakka jarumin kuma mawakin Garzali Miko ya zama Mutun na farko mai abun mamaki acikin dukkan manyan jarumai masu haskawa ahalin yanzu mawakin GARZALI MIKO ya bayyana wasu abubuwan mamaki da suka faru dashi acikin rayuwa wanda ya bayyana su amatsayin ilimin rayuwa.

Tabbas jarumin Garzali Miko ya haɗu da kulu bale iri daban daban acikin rayuwarsa inda yace abubuwan suna da mutukar yawan da baza su fadu adan lokaci ba amma yayiwa masoyansa alkawarin fadin dukkan kalu balan daya tsinci kansa aciki tun kafin ya fara waka har yazo ya fara waka daga nan kuma ya fara shirin Film Allah sarkin ikon cewar mawakin Garzali Miko cikin ba yaninsa.

Mawakin yace bari ya fara da wan nan sabuwar wakar tasa daya saki jiya domin sanya nishadi da farin ciki azuciyar dukkan masoyansa baki daya yayi wan nan wakane domin bayyana wasu abubuwan alkairi da suka faru acikin rayuwarsa wanda duk masoyane dalilin faruwar hakan ina kara farin ciki da alfahari daku masoya cewar jarumin Garza Miko.

Wakar alkairi kowa yasan Meye fassarar alkairi wato wasu mutane guda uku sun min wasu abubuwan alkairin da bazan taba mantawa ba dan haka har kullum fa tana daya ne Allah Ubangijin ya bani damar saka musu da abun alkairin da suka min ina kara Barar addu’ar masoya akan wan nan kudirin Allah karawa rayuwarmu albarka zakuji labarin abun daya faru nan bada jimawa ba da ikon Allah.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Fatal error: Uncaught wfWAFStorageFileException: Unable to save temporary file for atomic writing. in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php:34 Stack trace: #0 /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php(658): wfWAFStorageFile::atomicFilePutContents('/home/arewyakb/...', '<?php exit('Acc...') #1 [internal function]: wfWAFStorageFile->saveConfig('transient') #2 {main} thrown in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php on line 34