Wakokin Rarara

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Dallatu Daga Dallatu.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara Dallatun magajin garin.

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Dallatun magajin gari wan nan wata sabuwar wakar shahararren mawakin nakune Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan mawakin daya zama daya mara tamka cikin dukkan mawakan siyasa masu tashe ahalin yanzu wan nan wakar anyi tane domin nuna farin ciki ga nadin Dallatun magajin garin.

Mawakin Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka da wan nan nadin inda yace tabbas an ajiye kwarya agurbinta muna farin cikin wan nan lamari Allah ya taya riko muna farin cikin wannan abu Allah kara rufa asiri ya bada ikon riko Masha Allah.

Download

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Dalltu magajin gari.

Babu shakka kamar yadda kowa yake fade cewa mawakin rarara ya zama shugaban dukkan mawakan siyasar Nigeria baki daya shine mawakin da yake abu daban da sauran mawaka talakawa suna addu’ar Allah Ubangijin ya kara lafiya da nisan kwana.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button