Hausa Music

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Labari official Audio Mp3.

Wakokin sani Ahmad masu mugun tashe 2023

Ina ma,abota sauraron wakokin hausa domin samun farin yauma shahararren mawakin naku Sani Ahmad ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna [Labari] babu shakka wan nan waka tayi mutukar daukar hankalin dukkan wani mai sauraron wakokin Hausa domin fita daga dukkan damuwa.

Kamar yadda mafiya yawan mutane suke cewa babu wani mawakin Hausa wanda ya iya waka kamar Sani Ahmad inda wasu suke ganin wan nan kawai maganace ta iya masoyansa cewarsu akwai mawaka masu tarin yawan gaske wadan da suka iya waka sosai mutuka shin kaima Masoyin mawakin sani Ahmad ne shine yafi kowa iya waka ko akwai wadan da suka fishi? mu hadu ta comments section Dan bayyana mana ra,ayinka.

Download

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Labari official Audio Mp3.

Halin yanzu dai dukkan masoya wakokin Hausa suna kan sauraron wan nan wakar ta sani Ahmad domin tabbatar da kalar da dinta dan raba gardama akan itace wakar da tafi kowacce waka dadi acikin wan nan shekara mai albarka ko akwai wadda ta fita.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button