Hausa MusicWakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Nazifi Kada Azabtar so Official video & Audio.

Wakokin Naziru Kada 2023.

Yanzu Yanzu Shahararren mawakin Nan Naziru Kada ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Azabar so waka mai sanya farin ciki da kuma tausayi azuciyar wani mai tausayi domin wakace dake dauke da wasu darussa masu mutukar sanya jazaba azuciyar masu kallo.

Mawakin Nazifi Kada yace wan nan wakar na daya daga cikin fitattun wakokinsa wanda sukafi kowacce wakarsa dadi haka mawakin ya kara dacewa kullum masoya suna tambayar yaushe wakar Azabarso zata fita yau ga wakar ta fito domin samar da kowanne kalar farin ciki azuciyar masoya.

Download

Sabuwar Wakar Nazifi Kada official video.

Azabarso wakar na nuni da yadda soyayya take tasiri acikin zuciyar kowanne masoyi do baya duba kyan jiki ko kuma muni baru wansa da mai kudi ko talaka so shiga zuciya kawai yake mutukar ya samu gurbin zama wajibi duk masoyi na gaskiya ya yarda da wan nan.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button