Hausa Music

Sabuwar Wakar Sadiq Sale Kungani official video.

Zafafan wakokin Sadiq Sale 2023.

Yanzu yanzu Fitaccen mawakin Nan Sadiq Sale ya sakarwa masoyansa wata sabuwar wakarsa mai dadi sosai dan sanya farin ciki da kauna mara iyaka azuciyar masoyansa baki daya tabbas duk wanda ya saurari wan nan wakaki sai soyayyar mawakin Sadiq Sale ta kama zuciyarsa.

Mawakin yace kullum yana kara mika godiya gurin Allah ma daukakin sarki haka kuma yana kara mika sakon Godiya zuwa dukkan masoyansa na gida Nigeria dama sauran masoyan fadin duniya baki daya kullum burinmu ganin farin cikinku hakan tasa Bama kasa agwaiwa gurin kawo duk wani abun wanda zaisa ku farin ciki cewar mawakin Sadiq Sale.

Download

Kungani sabuwar Wakar Sadiq Sale official video.

Haka kuma mawakin ya kara dacewa wan nan wakar kungani itace daya daga cikin fitattun wakokin da zai kawo Les masoyansa domin samun farin ciki da nishadi mara tamka dan haka kune kuke samu samun kuwacce nasara rayuwa hakika soyayyar ku tana mutukar taka rawar gani gurin samun cigaban mu arayuwa.

Kullum muna kara alfahari daku masoya Allah Ubangijin ya bar kauna wan nan itace addu’armu har kullum muna farin ciki da kasancewa tare daki.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button