Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sabuwar Wakar Rarara Zamfara Yamma.

wakar rarara sabuwa

Yanzu yanzu Dauka kahuta Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa Mai suna Zamfara Yamma wakar Gwamna Matawalle Dan takarar gwamnan jahar Zamfara Mai maici.

zamfara yamma wakar rarara sabuwa

Alhaji Daudau Kahutu Rarara ya saki wakar Gwamna Matawalle aciwarsa can cantarsa tasa yayi Masa Waka domin Dan halak akewa halacci mawaki Rarara Daya Mai Abun mamaki cikin mawaKan hausa.

zamfara yamma wakar matawalle dan takarar gwamnan jahar zamfara kar kashin jam,iyyar APC wanda ahalin yanzu ya zama minisatan tsaron nigeria kar kashin mulkin shugaba bola ahmad tinibu muna musu addu,ar allah ubanjigi ya basu ikon sauke duk nauyin da aka dora musu ameen summa ameen babu shakka muna farin ciki da murnar kasan cewa cikin nayin farin ciki akowanne lokaci.

Zuku iya daukko wakar zuwa saman wayoyinku domin dunga saurara kowanne lokaci hakika mawaki Rarara ya zuba kamai masu mutukar yawan gaske saurari wakar Dan jin abun Dake cikinta.

mawaki dauda Abdullahi kahutu rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka sosai gurin tabbatar da cewa yan nigeria sun samu kowanne kalar farin ciki aciki rayuwarsu dan haka muna kara kira zuwa ga dukkan yan kasa baki daya da lalle suka hakuri komai na rayuwa yana da lokaci kiran mawakin dauda kahutu rarara zuwa ga yan kasa baki daya.

haka ya kara da cewa dare da ran ababban burin shugaban kasa alhaji bola ahmad tinubu burinsa ganin kasar nan ta samu duk wani farin ciki arayuwa dan haka duk inda za,ayi gyara dama sai ansha wahala akara hakuri dadi na zuwa da ikon allah cewar mawakin dauda kahutu rarara cikin sabuwar wakarsa.

babu shakka mutukar anyi hakuri wata rana hakika za,aji dadi dan haka mukara hakuri dadi na zuwa da ikon allah cewar mawakin muna kara bawa dukkan yan kasa hakuri allah ubanjigi kasa mucinye dukkan jarabawar ameen summa ameen.

Download

ZAMFARA YAMMA SABUWAR WAKAR RARARA.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button