Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Barau Ya Samu Audio Mp3.

Barau Ya Samu by Dauda kahutu Rarara.

Masha Allah cikin ikonsa cikin yar darsa da amincewarsa asafiyar yau Shahararren mawakin nan naku Dauda Abdullahi Kahutu Rararan waka ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Barau Ya samu babu shakka wan nan wakace ta mataimakin Senate president na kasa wato Senator Barau I Jibrin Maliya Deputy Senate president.

Wan Nan waka ta samu kyakkyawan aiki daban da sauran wakokin baya hakika wakar Barau Ya samu wakace dauke da wasu kalamin masu mutukar ratsa zuciyar mai sauraro cewar mawakin Dauda kahutu Rarara yace tun da yake bai taba waka mai daɗin wan nan ba domin wakar na dauke da wasu kamai masu mutukar amfani acikin rayuwar al, ummah.

Download Mp3

Barau Ya Samu by Dauda kahutu Rarara Audio Mp3.

Mawakin Dauda kahutu Rarara ya mika dubun gaisuwarsa zuwa ga dukkan masoyansa na fadin duniya baki daya inda ya kara da cewa soyayyarku na daya daga cikin matakin nasara ta dan haka ban taba man yawa da masoya kune tsanina ina alfahari daku haka ina kara alfahari daku cewar mawakin siyasar Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan.

Wan Nan wakar na daya daga cikin wakokin da nafiso fiye da kowacce waka cikin wakokina cewar mawakin Dauda kahutu Rarara domin kalaman dake cikin wakar ban taba amfani da irinsu gurin yiwa wani waka da suba amma can cantar Barau I Jibrin Maliya ta wuce baki daya muna kara addu’a Allah Ubangijin yayi riko da hannunku gurin yin adalci tsakanin mutan kasa baki daya Barau I Jibrin Maliya Deputy Senate president.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button