Wakokin Rarara

SABUWAR WAKAR DAUDA KAHUTA RARARA DALLATU KAGAMA LAFIYA

Dauda kahutu Rarara Dallatu kagama lafiya.

Yanzu yanzu Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Dallatu ka gama lafiya wakar Tsohon gwamnan jahar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari wanda shene Dallatun jahar Katsina babu shakka wan nan waka tayi mutukar dadin gaske sosai domin shi kansa Dallatun jahar katsina Aminu Bello Masari sai da ya taka.

Mawakin Alhaji Dauda kahutu Rarara ya bayyana farin cikinsa da irin kokarin tsohon gwamnan jihar ta Katsina Aminu Bello Masari hakan tasa ya tsara masa waka mai sanyaya zuciya kwarai da gaske haka kuma mawakin Dauda kahutu Rarara 6a kara da cewa babu shakka mutanen jahar Katsina sunyi rashin asalin shugaba.

Download

Sabuwar Wakar Rarara Dallatu kagama lafiya.

Domin samun gwamna kamar Alhaji Aminu Bello Masari ba yanzu ba cewar mawakin inda kuma acikin wata wakar tasa yake cewa amma fa magajinsa yazo wato Alhaji Dikko Radda inda wasu da yawan mutane suke ganin kamar zaifi tsohon gwamnan jihar ta Katsina Aminu Bello Masari kokari hakan da yawan mutane suke masa fata.

Kamar yadda duniya ta sheda sabon gwamnan jahar ta Katsina Dr Dikkon Radda yayi alʙawarin aiki tukuru babu dare babu rana domin kawo zaman lafiya da cigaba acikin jahar Katsina baki daya inda yace babu abun da suke bukata gurin mutane kamar addu,a Allah basu ikon cika alkawarin da suka dauka cewar sabon gwamnan.

Babu shakka wan nan waka babu kamarta aduk cikin wakokin rarara na wan nan shekara Dallatu ka gama lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button