Wakokin Rarara

Lema Tasha Kwaya Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara lema Tasha Kwaya sabuwar waka Mai abubuwan mamaki mutuka.

Shahararren mawakin Nan naku Alhaji Dauda Kahutu Rararan Waka ya saki wata sabuwar wakarsa Mai taken Lema Tasha Kwaya sabuwar wakar dake tashe ahalin yanzu acikin dukkan wakoki sababbin na wan Nan lokaci wakar ta janyo surutu acikin dukkan wakokin Rarara na wan nan makon.

 

Download

Ahalin yanzu wakar ta zama daya Mara tamka acikin dukkan sabbin wakokin mawakin Dauda Kahutu Rarara Mai Waka.

Mutane da yawa na ganin tun tsawon shekaru baya har yanzu ba,asamu wani mawaki daya wuce Rarara iya wakar siyasa ba tun shekarun baya zuwa yanzu.

 

Mawakin ya zama shine daya tilo dayayi fice ya wuce dukkan sauran mawakan iya tsara wakar siyasa da mutane zasu saurara har sufita daga hayyacinsu.

 

Wamakin Alhaji Dauda Kahutu Rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka duba yadda masoya basa gajiya dare da ran suna Mana addu,ar cigaba Muna alfarai daku masoya.

Farin cikinku dare da Rana shine farin cikinmu muna mutukar samun kanmu cikin farin ciki aduk lokacin dana tuna masoya.

Alla ya barmu tare.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button