Wakokin Hausa

SABBIN WAKOKIN ABDUL JA,EN MP3.

Abdul Ja,en daya tamkar dubu cikin   mawakan hausa lokacin riga kalmar azancin hausa Allah ubangiji kanyi ikonsa lokacin daya so tabbas mun tabbatar da ajiye ikonsa cikin rayuwar   Abdul dan ja,en mawakine Mai abubuwan mamaki duba da yadda yake zuba tunani da ilimi Mai tarin yawa acikin wakokin sa.

 

Abdul ya saki wani fitancen album cikin wan Nan shekarar Wanda yasa ko,Ina bayanin album din akeyi duba da yadda ya Bata lokacinsa Dan ganin ya zuba abubuwan da zai burge masoya.

 

Abdul Ja,en Shahararren mawakin  zamani na wan Nan karni yace babban burin sa bai wuce zama da masoyi ba, domin masoyi tabbas shine abin ado ako ina ahalin yanzu allah Ubangiji ya barmu da masoya. 

Mawakin Abdul Ja,en na Miko muku dubun gaisuwar mata Adadi ga dukkan daukakin masoyan fadin duniya baki daya hakan tasa muke kara muku sabon albishirin cewa sabbin wakokinsa na nan zuwa nan bada komawa ba da ikon Allah dan haka masoya ku kashirya samun farin ciki mara ranar karewa da ikon mai duka.

Muna farin ciki daku masoya ako,ina asha sauraro lafiya arewanahiya.com 

          DAKE NAKE BY ABDUL JA,EN

DOWNLOAD 

       KECE RAYUWA BY ABDUL JA,EN

DOWNLOAD 

KIN ZAMA MASOYIYA BY ABDUL JA,EN  DOWNLOAD 

KAR KIMIN YAWA BY ABDUL JA,EN

DOWNLOAD 

AISHA INDO BY ABDUL JA,EN

DOWNLOAD 

BAZA NA KYALE KIBA BY ABDUL JA,EN     DOWNLOAD 

        DAKON SO BY ABDUL JA,EN 

DOWNLOAD 

        AKWAI SAKO BY ABDUL JA,EN 

DOWNLOAD 

KECE ASO

AUTAR MATA.

HANYAR KADUNA.

KAUNA DA ASO

KI SHADA MASTER1

ME SHARE KUKA.

NO DAKE NI DAKE.

SO

SONE.

WANDA YA KAMU DASO

WASIKAR SO.

             Abdul ja,en kace. 

            Abdul Ja,en na kama.

            Abdul Ja,en barar so. 

              Abdul Ja,en kamarka

Mawakin yace bashi da wani burin daya wuce hakan akowane lokaci farin cikin masoya wani abu ne dake mutukar taka rawar gani sosai mutuka acikin rayuwar duk wani mai daukaka ta kowanne ban gare aduniya masoya kuhuta lafiya cewar mawakin Abdul Ja,en.

 

Back to top button