Wakokin Hausa

Sababbin Wakokin Aliyu Nata Audios Mp3.

Sabbin Wakokin Aliyu nata masu mugun tashe sosai.

Aliyu Nata is one of the most famous singers in modern times, so many people have witnessed his singing ability Aliyu Nata expressed his happiness to his loved ones with the love and affection of his songs that they sing every time.

Every lover’s dream is to make his lover happy. I will try my best to make all my lovers happy. My only hope is that God gives me the power to do everything that will please my lovers.

The singer Aliyu Bata is more appropriate, he has no other goal than to see the happiness of his loved ones every time, that is his main goal 

Tabbas mawaki Aliyu nata yana daya daga cikin shahararrun mawakan da duniya ke labari Ahalin yanzu hakika dukkan wakokinsa suna dauke da darasi mai mutukar amfani sosai mutuka acikin rayuwar kowanne dan adam Aduniya.

Wakokin Aliyu nata sun zama daban dana sauran mawakan da kuka saba ji abaya domin suna dauke da kalaman sanya zuciya farin ciki Dare da rana muna alfahari daku akowane lokaci masoya kune farin cikin mu ako yaushe.

Sabbin wakokin Aliyu nata suna samuwa Aduk kafar sada zumunta dake fadin duniya dan haka zaku iya samun wakokinsa ako ina kuke ba tare da wata wahala ba sababbin Wakokinsa basa wahala.

Aliyu nata tabbatar da cewa bashi da wani farin ciki arayuwar sa kamar ganin farin cikin masoya dan haka masoya kaunar ku hakika acikin jini take muna kara rokon Allah Ubangiji ya barmu tare wannan shine fatan jurumin naku Aliyu nata mai wakar aure martaba.

 

Download

Download

Download

Download

Download

 the singer,Aliyu Nata sends a message of thanks and greetings to all his fans around the world. We are more than happy to say that with you there is no doubt that the songs we are going to bring you are different from our previous songs.

arewanahiya.com

Back to top button