Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sabuwar Wakar Rarara Mutumin Banza Audio Mp3 Download.

Dauda Kahutu Rarara sabuwar Wakar Mutumin Banza.

Ina masoya wakokin shahararren mawakin Hausa daya mai abun mamaki cikin mawakan Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rarara yanzu yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken mutumin banza babu shakka wakar ta samu aiki sosai mutuka domin babu wanda zaiji wannan wakar bai taka rawa ba wakar Mutumin Banza wakace daga bakin mai wakar Rarara wanda akewa kira da jam’i,ar wakar Nigeria.

 

Mutane da yawa suna fassara wannan wakar matsayin wakar dake dauke da habaici kala daban daban acikinta inda wasu mafiya yawan mutane suke ganin kamar Rarara yana fadawa yan arewa magane acikin zarge zarge ya samu asaline tun fitar wata wakarsa a kwanakin baya inda yake mika dubun gaisuwa da jinjina ga shagunan ƙasar Nigeria Alhaji Ahmed Bola Tinubu akan irin kokarin da yayiwa yan kin arewa cewar mawakin rarara kenan.

 

Inda daga bi sani su kuma mutne suke ganin kamar abun yana dauke da rainin hankali acikinsa mutane suna cikin halin rashin abinci amma yana kara cewa arewa na Godiya wanda hakan ya fusata wasu matasa sukai ta kokari acikin page dinsa na facebook har sai da meta mamallakin Facebook suka rufe shi biyo bayan saukar wakar tasa arewa na Godiya halin yanzu mutane sun shirya tsaf domin aiwatar da zanga-zangar lumana dan bukatar sauyi.

 

Wasu mafiya yawan mutane suna ganin cewar fita zanga zanga ba shine abun da zai kawo sauyi acikin kasar ba inda wasu kuma suke ganin dole su fita zanga-zangar lumana domin fadawa government halin da suke ciki dan asamu gyara domin wannan itace kadai hanyar da government zata saurari kokensu kuma tayi musu maganin duk matsalar dake damunsu cewar shuwagabannin masu shirya zanga-zangar lumana dan naiman sauyi daga halin da suke ciki.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Rarara Mutumin Banza Audio Mp3 2024.

Babu shakka hankalin government yayi mutukar tashi sosai mutuka domin kuwa sun nuna ayi hakuri amma ina mutane sunce sam babu wannan magana hakkin sune suyi zanga zanga dan haka babu gudu babu jada baya dole sai mun fito da. Fadin abubuwan dake damunmu Halin yanzu dai wakar mawakin rarara taki tasiri azuciyar matasan Nigeria inda sukace sam babu wannan magana dole ayi musu abun da suke so domin kadarsu ce kuma kudin sune wannan itace matsayar matasan Nigeria.

 

Sabuwar Wakar ta rarara mai suna mutumin banza ta fita ne saura yan lokuta afara aiwatar da zanga-zangar lumana afadin kasar inda wasu suke cewa ko mawakin yana ganin wakar tasa za tai tasiri gurin hana matasa fita zanga zanga su kuma matasa since sam babu wannan magana zanga-zanga lumana afadin Nigeria babu fashi domin hakika muna bukatar chanji cikin gaggawa cewar matasan Nigeria.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button