Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sabuwar Wakar Rarara Ƙidaya Audio Mp3.

Dauda Kahutu Rarara Wakar Kidaya.

Kuna ina masoya wakokin shahararren mawakin nan mai abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa Alhaji Dauda Abdullahi Kubuta Rarara yanzu yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken kidaya babu shakka wan nan waka ta zama daya daga cikin wakokin dake mutukar sanya yan Nigeria farin ciki da annushuwa musamman alokacin saurara.

Hakika Mawakin Rarara ya dauki lambar yabo daya mara tamka haka kuma mara abokin tarayya cikin dukkan sauran mawakan dake tsara wakoki irin na siyasa babban farin cikin mutane shine sauran wakokin Rarara wakokinsa tabbas suna mutukar sanya nutsuwa da farin ciki mara tamka musamman idan mutum yana cikin bakin ciki.

 

Wannan waka ta kidaya wakace mai dauke da abubuwan dake sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoya masu sauraro babu shakka waka wata abace dake kawo kowanne kalar farin ciki da nishadi azuciya hakan tasa nima bana kasa aguiwa gurin ganin na tsara wakokin da zasu sanya farin ciki mara karewa azuciyar masoya baki daya cewar mawakin Dauda kahutu Rarara.

Mawakin yace tabbas wannan wakar itace waka mafi sanya soyayya da kauna mara musultawa alokacin saurara dan haka karku sace abaku labarin dadin wannan waka ku sani cewa bani da abun so da kauna kamar farin cikin masoya akowane lokaci dan haka bamu da farin cikin daya wuce ganin farin cikinku hakan shine babban burinmu dare da rana.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Rarara Ƙidaya Audio Mp3.

Wakar kidaya wakace data samu aiki tukuru domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar kowanne dan Nigeria bamu da burin daya wuce wannan dan haka yan kasa ku sani cewa muna alfahari daku kamar yadda kuke alfahari damu wakar kidaya ta zama waka daya mai mutukar dadin gaske musamman ban garen sanya masoya farin ciki.

arewamahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button