[Music] Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Jagaba Ya Kadasu Audio Mp3.

Rarara Jagaba Ya Kadasu official Audio Mp3.

Ina masoya wakokin shahararren mawakin Siyasar Nigeria Alhaji Dauda Abdullahi Kubuta Rarara yanzu yanzu ya mawakin Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa daya yiwa mai girma shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu mai taken Jagaba Ya Kadasu babu shakka wannan wakar tana dauke da kalamai masu mutukar sanya zuciya zurfin tunani sosai.

Wakar Jagaba Ya Kadasu official Audio Mp3 wakace daban da sauran wakokin da kuka saba ji abaya domin Salam wannan wakar daban yake da sauran wakoki dan haka masoya shugaban kasa Bola Ahmad Tinibu wannan wakar takaice domin samun farin ciki da annushuwa jagoran ku ya samu babbar nasara a kotu.

Mawakin Dauda kahutu Rarara yace mun fada musu cewar karsu bata lokacinsu domin munci mulki Alhaji Bola Ahmad Tinibu shine wanda talakawa da masu kudin Nigeria keso amma suka ki yarda yanzu kuma magana ta kare cewar mawakin Dauda kahutu Rarara cikin wannan sabuwar Wakar tasa mai taken Jagaba Ya Kadasu sunyi kasa warwas.

Kamar yadda kowa ya sani cewa mawakin Dauda kahutu Rarara yana daya daga cikin manyan jagoran da suka taka rawar gani sosai mutuka cikin wannan zaɓe haka kuma cikin ikon Allah Ansamu babbar nasara domin munci zabe cewar mawakin Dauda Rarara cikin wata sabuwar hira da akayi dashi agidan redio inda yace yana kara bawa mutanen Nigeria hakuri za,aji dadi sosai dan gaba kadan cewar mawakin Rarara.

Masoya wakokin Mawaki Rarara Da kuma masoya Alhaji Bola Ahmad Tinibu zaku kwana kuma farin ciki domin wannan rana takuce sun kai kara amma munyi nasara a kotu dan haka kuyi kokari ku bari muyi aiki tare domin raya kasarmu Nigeria wannan shine kalaman karshe na wakar mawakin Dauda Abdullahi Kubuta Rarara jam’i,ar wakar Nigeria.

 

Download Mp3

Rarara Jagaba Ya Kadasu official Audio Mp3.

Dan haka muna yiwa kowa fatan alkairi Allah Ubangiji kayi riko da hannunsa domin yiwa yan Nigeria abubuwan daya dauki alkawari munaiwa kowa fatan Nasara arayuwa.

Dauda kahutu rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka zuwa gurin masoyan shugaban kasa Bola Ahmad Tinibu da kuma masoyan mawakin dauda kahutu rarara dan haka mun fahimci muna da masoya dare da rana wannan abun farin cikine muna kara godiya sosai mutuka allah ubangiji yayi riko da hannun wannan shugaba.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button