Hausa MusicWakokin Rarara

SABUWAR WAKAR DAUDA KAHUTA RARARA MAZA JIRAN MAZA BAZOUM.

Maza jiran maza Bazoum wakar rararan.

Ina masoya wakokin Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan waka yau ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Bazoum Maza Jiran Maza wakar da yayiwa shugaban kasar Niger babu shakka mawakin Dauda kahutu Rarara ya bayyana can cantar Shugaban kasar Bazoum hakan tasa yayi masa waka dan bayyana ayyukan alkairinsa ga dukkan mutane baki daya.

Shugaban kasar Niger din Bazoum ya bayyana farin cikinsa mutuka zuwa mutan kasarsa baki daya haka kuma ya kara da cewa yana kara mika sakon Godiya zuwa mutan kasar baki daya haka kuma ya kara da cewa har kullum suna kara kokarin kawo sabbin abubuwan da zasu sanya mutanan kasarsa farin ciki Allah kayi riko da hannunmu dan faranta ran mutan Niger baki daya.

Download

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Bazoum Maza Jiran Maza 2023 Audio Mp3.

Mawakin rararan waka cikin wakarsa ya bayyana cewa duk atarihin shuwagabannin kasar Niger ba,ataba mai kokarin aiki kamar Bazoum ba dan haka dole muna nunawa mutane irin kokarinsa dansu san kadan daga cikin aikinsa dan haka babu abun daya kamata yan niger suyi alhakin yanzu sai addu’ar Allah karawa Bazoum lafiya da nisan kwana.

Tabbas ya zama na daya acikin manyan shuwagabannin kasashen duniya masu aiki dare da rana domin farin cikin mutan kasarsa baki daya afadin Niger kuwa babu wani shugaba kamar Bazoum Allah karawa rayuwa albarka cewar mawakin rararan waka.

arewanahiya.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button