Wakokin Rarara

SABUWAR WAKAR DAUDA KAHUTA RARARA TINUBU SHUGABAN KASA.

Tinubu shugaban kasa sabuwar Wakar rantsuwa Dauda kahutu Rarara.

Wakar ran tsuwar baba Bola Ahmad Tinibu sabon shugaban kasar Nigeria.

Albishirin ku masoya wakokin Jam’i,St waka Alhaji Dauda kahutu Rarara yauma ya saki wata sabuwar wakarsa ta ran tsuwar saban shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu zaɓaɓɓen shugaban kasar Nigeria wanda ya karbi mulki yau ahan nun tsohon shugaban kasar Nigeria Alhaji Muhammadu Buhari.

Halin yanzu ko,ina afadin ƙasar Nigeria sun murna zuwan sabon shugaban kasar ta Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu haka kuma suna kara addu,r Allah Ubangijin ya taya shi riko ya bashi ikon cika dukkan alkawaru kan daya dau karwa yan kasar wan nan itace addu,ar da kowa yake ahalin yanzu.

Download

Tinubu Shugaban kasa Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara.

Alhaji Bola Ahmad Tinibu yayi rantsuwa da Allah kan cewa zai cika dukkan alkawaru kan daya daukar yan Nigeria inda ya kara da cewa cikin ikon Allah zai yi har abun da ba,ayi tunani ba cewar saban Zaɓaɓɓen shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu dan haka babu abun da mukeso da mutan Nigeria ahalin yanzu sai addu’a Allah bamu ikon sauke nauyin.

Mawakin Dauda kahutu Rarara ya kara da cewa tabbas an saka kwarya agurbinta domin kuwa babu wanda ya kamata ya zama shugaban kasar Nigeria ahalin yanzu sai Baba Bola Ahmad Tinibu muna kara rokon Allah Ubangiji kasa ya zama mafi alkairi ga yan kasa baki daya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button