Wakokin Rarara

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Tsula ya Sallama.

Dauda kahutu Rarara Tsula ya Sallama music audio .

Dauda kahutu Rarara Tsula ya Sallama Audio Mp3 tsula ya Sallama ku shata wan nan wakar mai taken Tsula ya Sallama music.

Ina ma,abota sauraron wakokin Jam’i,ar waka Alhaji Dauda Kahutu Rarara yauma ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Tsula ya Sallama, wakar daya saki sabuwa acikin wan nan satin domin sanya masoyansa murna da farin ciki kamar yadda sukeyi kullum dalilin shiga farin ciki da annushuwa idan suna sauraron wakokinsa.

Babu shakka wan nan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin Dauda Kahutu Rarara masu mutukar dadin gaske acikin wan nan sabuwar shekara da muke ciki mawakin ya kara da cewa akwai wasu sabbin wakokin suna nan zuwa bayan wan nan idan Allah yayi mana tsawon rai dan haka ku shirya zuwan sauran wakokin nan bada jimawa ba.

Sabuwar Wakar Rarara Tsula ya Sallama.

Mawakin rarara ya kara dacewa cewa yana kara alfahari da yadda masoya suke samun nishadi aduk lokacin daya saki sabuwar wakarsa hakan na mutukar kara masa kwarin gwaiwar aiki tukuru domin farin cikin ku akowanne lokaci cewar shahararren mawakin Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan cikin wani jawabin mika sakon Godiya ga masoyansa shine abun dake sani farin cikin wuce misali ina gaida ku baki daya.

Haka kuma yace sakon gaisuwarku masoya yana zuwa gareni kuma Nima ina kara gai daku haka ina kara alfahari daku dare da rana bani da abun so da kauna aduk lokacin dana tashi abacci kamar masoyana Allah ya bar kauna kahuta lafiya Allahu yabar kauna.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button