Wakokin Rarara

Sabon Albums din wakokin Dauda Kahutu Rarara.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara Sabbin Audios.

Dauda Kahutu Rarara Fatima Amarya, yanzu yanzu shahararren mawakin naku Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Fatima Amarya wakar dake mutukar tashe ahalin yanzu tabbas wannan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin Dauda Kahutu Rarara masu dadin gaske.

Mawakin Alhaji Dauda kahutu Rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin dukkan masoyansa baki daya inda yace babu abun dake sashi farin ciki da jin dadi akowane lokaci kamar yadda masoya suke asalin san wakokinsa dare da rana hakan na mutukar sani farin ciki mara musaltuwa cewar mawakin Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan waka.

Download

Dauda kahutu Rarara Fatima Amarya Audio Mp3.

Download

Sabuwar Shekara Rarara Ni,ima Amarya.

Download

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Maryama Amarya.

Download

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Mariya Amarya.

Download

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Farin Ango.

Download

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Amira Amarya.

Mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya kara da cewa har kullum abun dake mutukar sani farin ciki kamar farin cikin masoyana na fadin duniya kowanne masoyina sune abun alfaharina cewar mawakin Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan waka ina kara mika sakon Godiya da ban gajiya zuwa al,ummar fadin kasar Nijeria baki daya

Anyi zabe angama Allah ya zaba mana mafi alkairi agaremu munawa kowa fatan alkairi Allah Ubangiji yayi riko da hannun dukkan wadan suka samu nasarar cin zabe muna kara kira garesu dasu rike amanar da Allah Ubangijin ya basu na mutane Allah ya zaunar da kasarmu lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button