Wakokin Rarara

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Baba Ya Sauka da Kwari.

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara baba tinibu ya sauka da kwari.

Gaisuwa da jin jinar ban girma zuwa maza da mata baki daya fatan kowa yayi Sallah lafiya Allah kasa haka ameen bayan dubun gaisuwar irin ta addinin musulunci, jam’i,ar waka Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan yana mika sakon Barka da sallah zuwan dukkan musulman fadin duniya baki daya Allah Ubangijin ya maimaita mana Ameen.

Muna farin cikin sanar daku cewa shahararren mawakin Dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken baba ya sauka da kwari wakar daya tsarawa zaɓaɓɓen shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu mai jiran gado wanda zai amshi mulkin shugabancin kasar Nigeria nan bada jimawa ba Allah Ubangijin ya taya riko.

Download

Sabuwar Dauda Kahutu Rarara baba ya d’sauka da kwari Audio Mp3.

Mawakin Dauda kahutu Rarara ya kara dacewa cikin ikon Allah baba Bola Ahmad Tinibu zai bawa makiya mamaki gurin tabbatar da aikin alkairi da sanya babbar kasarmu mai albarka Nigeria cigaba domin inganta rayuwar maza da mata afadin ƙasar ta Nigeria baki daya Allah Ubangijin ya bada iko ameen.

arewanahiya.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button