Kannewood News

Jaruma Nafisa Abdullahi na daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka fara shirin Hausa tun asali.

Tafi kasan Rubutun ku kalli videon?

Wan Nan Kuma rawa ko iskanci kalli abun da sukeyi Dan Allah abun ya wuce misali Yan Mata da yawa suna daukar kida da Waka kamar wata ibada Babu kamar alokacin Auransu.

 

Mutukar kana San zaman lafiya agidanka toh tabbas sai kabari sunyi abun da sukeso idan Kuma ba Haka ba toh lalle akwai matsala babban ba Yar karama ba su burinsu kowanne lokaci kawai kabarsu suyi dukkan abun da sukeso.

 

Akwai Mata da yawan gaske wadan da sun samu matsala da mazajensu dalilin rashin yin Dinna agurin bikinsu Wanda hakan ba dai dai bane ko,a addini amma Mata sun dauki hakan matsayin kamar addini.

Dan Allah kalli irin wan Nan lamarin abun Daya bawa kowa mamaki shine yadda suke tika rawar kamar basa San jikinsu Mata kenan masu abun Al,ajabi.

Babu Maganar tababa ita rayuwa kowacce irice Babu abun da akeso kamar farin ciki zakuji kullum muna ta maimaita kalma daya itace farin cikin duniyar ahalin yanzu ta juya Baki daya kowa bashi da burin Daya wuce Muradin farin ciki domin shine abokin rayuwa ahalin yanzu.

 

Da yawan Mata zakuji suna fadin sunfi San sumu Namiji Mai mutukar kuzari sosai domin shine irin Namijin da zai biya musu bukata shin Kun San dalilinsu nasan hakan suna San hakanne domin bukatar samun farin ciki badan komai ba sai Dan samun ingantacciyar rayuwa acikin duniya.

 

Hakika samun kulawa ta hanyar gamsuwa daga Mai gida wata muhimmiyar abace dake mutukar taka rawar gani cikin rayuwar Mata tun azamanin da zuwa yanzu babban burina kowanne lokaci shine samun farin cikin Mata domin farin cikin mace tamKar farin cikin duniyane.

Hakan tasa har kullum bamu da wani buri Daya wuce kawo dukkan wasu hanyoyi domin bawa maza shawarar faranta ran Mata Baki daya idan har mace tayi farin ciki tabbas alokacin za kaga duniya ta Kara haske ba Dan karami ba Allah ka dawwamar damu cikin farin ciki.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button