Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Ft Fati Abubakar Amana.

sabuwar Wakar Sani Ahmad ft Fatima Abubukar Amana.

Ina ma,abota sauraro dajin wakokin Shahararren mawakin Nan naku Sani Ahmad Wanda akafi sani d kalabin Dan baiwa mawaki daya daban cikin mawakan ahausa.

Yauma yayi yunkurin kawo muku wata sabuwar wakarsa Mai taken Amana wakar tayi mutuakar samun aiki Mai mutukar kyan gaske Kai abun ba,acewa kamai sai kun gani.

Dama mawakin sani Ahmad yayi alkawarin dunga kawo muku wakokinsa ga ma,abota sauararn wakokina sa domin saka farin cikin azuciyarku kowanne lokaci.

Tabbas bincike ya nuna wakokin hausa suna daya daga cikin wakokin dake shirin soyayya kamar yadda take Aduniyar mawakan Hausa shafin yanzu Tabbas mawakin Sani Ahmad yana daya daga cikin fitattun mawakan da duniya ke labari alhakin yanzu kowa ya sheda hakan Allah kara basira Sani Ahmad.

Sani Ahmad ya kasance mawakin soyayya bayan kammala karatun jami’arsa a Danfodiyo University dake Sokoto bayan gama karatun saiya shiga har kar waka kamar yadda mutane suke gani kuma suka sheda da idonsu.

Dama hakan abun yake kowanne dan Adam akwai hanyar cin abincisa fatanmu Allah Ubangiji ya bamu halaka domin samun ingantacciyar rayuwa mawakin sani Ahmad yana kara mika sakon Godiya ga dukkan masoya baki daya.

Mawakin sani Ahmad yace Babu shakka Yana farin cikin da Kuma annushuwa da irin nuna sovda kaunar da masoyansa ke Nan Masa Wanda Bata yadda zainiyasu Yan Kara godiya da saka albarka.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button