Kannewood News

Jaruma Rahama Sadau tayi farin ciki sosai mutuka da irin abubuwan da masoya su kai na farin ciki

Tabbas Maganar gaskiya itace kowacce halitta aduniya babba burinta shine samun farin ciki kowanne lokaci Danshi,farin ciki wani abune Mai mutukar taka rawar gani acikin rayuwar kowacce Irin halitta aduniya Haka tasa ake samun nutsuwa alokacin farin ciki.

 

Ina Mata da maza wan Nan wata sabuwar da barar samun farin cikice domin inganta rayuwar aure hakika aure wani abune Mai mutukar muhimmancin gaske da Allah ya halitta aure tsakanin bayinsa mata da maza badan wani abuba sai Dan samun zuri,a.

 

Ahalin yanzu ana mutukar samun matsaloli masu mutukar yawan gaske acikin aure harwasu na ganin kamar auran awan Nan lokacin bashi da amfani duba da yadda ake mutukar samun matsaloli acikinsa tambayar itace shin meye yake kawo wan Nan matsalar Haka acikin aure?

Bayan muhimmin bincike daga masu ilimi awan Nan fanni, San Nan Kuma da tambayar Mata Dan jin dalilin faruwar Mutuwar aure da yawa Mata sun bayyana cewa rashin samun muhimmiyar kulawa shine dalili na farko dake kawo wan Nan matsalar.

jarumra Rahama Sadau ta tabbar wa da masoya cewa dare da ran ababban burinta shine ganin farin ciki mai yawan gaske afuskar masoya baki daya dan haka ta kara da cewa lalle masoya sune abun alfahari ina kara farin ciki daku cewar jaruma rahama sadau ga masoyanta.

kune siirin farin cikin duk wani mai daukaka hakan tasa burinmu kune akowanne lokaci allah ubanji ya bar kauna.

Masa Nan sunyi hasashen akan wan Nan Maganar ta Mata inda suka gano cewa rashin kulawar da suke ikirari ba wani abubane illa rashin samun gamsuwa daga mazajen su wan Nan shine babban dalili na farko dake kawo Mutuwar aure awan Nan lokacin Allah ya kiyaye.

Fatan maza zaku Daura damarar yaki da sanyi, basir, da Kuma Zaki, da Maiko, domin sune manyan dalilai masu kawo matsalar rashin iya biyawa matarka bukata. akula domin samun zaman lafiya da rayuwa Mai inganci acikin aure Allah yasa mudace amee.

 

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button