Labarai

Masha Allah wata sabuwar nasara sojojin Nigeriya sun alkawarin kawo karshen yan ta’addan Kasar nan yanzu anfara dana Katsina kalli videon

Yan Sanda sun Kama uba da Dansa da laifin kaiwa Yan ta,Adda Makamai cikin daji abun mamaki irin wan Nan matsalar Nata faruwa, karasa dalilin faruwar hakan mutane Baki daya basa tausayin kansu.

 

Hakika nin gaskiya shine muta nan mu suna Daya daga cikin wadan da suke bada Kai bori ya hau cewar Hausawa domin kuwa kuji wa Dan nan uba da Dansa suke kaiwa Yan bingida maka Mai abun Al,ajabi

“Jama’a A Taimaka Min Da Aikin Yi, Shekara Ta Tara Da Kammala Jami’a Amma Ba Ni Da Aikin Yi, Kuma Ga Iyali”

Ina neman duk mai wata hanyar aiki ya dubi Allah ya taimaka min da ita, Wallahi shekara ta tara da kammala NYSC har yanzun ba ni da wani abin yi, kamar yadda wani Matashi ɗan jihar Katsina Nasiru Isah ya roki duk wani mai halin taimaka masa.

Matashin dan asalin karamar hukumar Funtua, ya cigaba rokon al’umma duk mai wata hanyar aiki da ya taimaka masa da ita, sakamakon ya dauki shekara tara cif da kammala bautar kasa (NYSC) ga kuma aure da iyali sun hau shi, amma har yanzu bai taba samun wani aikin da za a rika biyansa albashin wata-wata ba.

Matashin ya ce “Allahu Akbar!!!
Yau Shekara tara kenan da mallakar wannan certificate din amma har yanzu yana karkashin akwati shiru kake ji.

“Masu madafan iko na kasar nan yakamata ku rika waiwaye dan Allah.

“Ya Allah Ka kawo mana abin yi albarkacin Annabi Muhammadu S.A.W” kamar yadda ya rubuto wa Katsina Daily News game da halin rayuwar da yake ciki”.

Ga wadanda ke da wata madafar da za su iya taimaka masa za a iya samunsa ta wadannan lambobin,

Halin yanzu Allah Mai kowa Mai komai ya bada ikon Kama wadan Nan mutane masu cin amanar kasa da kuma Al,ummar kauyi kansu da jaharsu Baki daya.

 

Uba da Kuma Dansa yanzu suna Han nun Hukumar Yan Sanda inda ake gudanar da binciken sirri Dan gano wasu abubuwa masu mutukar muhimmanci Allah Kara tona asiri.

Allah ya kiyaye min.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button