Hausa MusicWakokin Sadiq Sale

SABUWAR WAKAR SADIQ SALE DARASUL AUWAL.

Darasul Auwal Zazzafar wakar Sadiq Sale Audio.

Yanzu yanzu shahararrun wakokin naku mai tashe ahalin yanzu daya mara tamka cikin dukkan mawakan Hausa wanda duniya ke yayi ahalin yanzu Sadiq Sale yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Darasul Auwal wakar dake sanya maza da mata gardama a halin yanzu akan manjar TikTok tabbas wan nan mawakin shine mawakin dake has ka kawa ayanzu.

Mawakin Sadiq Sale yace wan nan itace wakar da masoya suke ta jira tun tsawon lokaci baya yau dai Allah cikin ikonsa yasa wan nan waka ta samu fitowa dan haka muna kara bawa masoyan fadin duniya hakurin rashin zuwan wakar akan lokaci hakan ta farune dalilin wasu yan matsaloli muna ta kara barar addu’arku Allah cigaba da doramu akan nasarar rayuwa.

Download

Sabuwar Wakar Sadiq Sale Darasul Auwal.

Wakar Darasul Auwal wakace dake dauke da sakonni kala daban daban cewar mawakin Sadiq Sale inda yace babu abun da zai cewa masoya sai dai kawai yace kuji ku saurara domin jin sakonnin dake dauke acikin wan nan waka har kullum babban farin cikimu shine ganin farin cikinku domin hakan shine burinmu dare da rana.

Mawakin Sadiq Sale ya kara dacewa babu shakka ya tabbatar da masoya sune komai Aduniya domin yaga ranar masoya sune suke kara mana kwarin gwiwa akowanne lokaci akan aikinmu hakan na mutukar sani farin ciki akowane lokaci Allah barmu da masoya Ameen.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Fatal error: Uncaught wfWAFStorageFileException: Unable to save temporary file for atomic writing. in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php:34 Stack trace: #0 /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php(658): wfWAFStorageFile::atomicFilePutContents('/home/arewyakb/...', '<?php exit('Acc...') #1 [internal function]: wfWAFStorageFile->saveConfig('transient') #2 {main} thrown in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php on line 34