Kannewood News

Tabbas Yan Sandan suna iya bakin kokarinsu dan kawo karshen matsalar tsaro.

Hakika nan gaskiya man hajar Tiktok tayi mutukar bata mana tarbiyar yara domin kuwa zaka ga karamar yarinya amma tana abubuwan da basu da ceba akan Tiktok dalilin zuwan karshen duniya da duk wadan nan alamomin sun adawa cikin alamar zuwan karshen duniya.

Babbar matsalar kuma itace shin iyayen wadan nan yaran basa ganin abubuwan da ya’yansu sukeyi ne amma sunja bakinsu sunyi shiri wan nan wanne irin yashin han kali muke cikin ahalin yanzu mata sun zama abun da suka zama dalilin naiman duniya basa ko tuna cewa Allah yana kallon su.

Gaskiya iyaye ya kamata Ku sani cewa yayanku Amanace Allah Ubangijin ya baku dan haka yana da kyau ku kula da amanar da Allah Ubangijin ya Danja ahanunku domin kuwa babu ko shakka Allah zai tambaye ku akan wan nan amanar daya baku wan nan ya zama dole dan haka ya kamata Ku kula.

Amma kuma bar yarinya kara zube abun data gadama shine dake yi wan nan wacce irin masiface haka muna kara rokon Allah Ubangiji ya karawa iyaye kwazon iya kula da ƴaƴansu wan nan shine babban fatan da mukewa kowanne mutum Allah kasa mucika da kyau da imani wan nan shine fatana na karshe ga kowa da kowa.

arewamahiya.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button