Wakokin hausa VideoWakokin Umar M Sharif

SABUWAR WAKAR UMAR M SHARIF MALLAKIN KI OFFICIAL VIDEO.

Wakar Umar M Sharif mallakin ki video

Ina masoya wakokin shahararren wajin daya tashe ahalin yanzu Umar  M Sharif yauma ya sakiuku wata sabuwar wakarsa mallakin ki video hakika wan nan wakar magoya yawan mutune sun sheda cewa babu wata waka da akayi ahalin yanzu mai daɗin wan nan dan haka karku sake abaki labarin wan nan waka ku garzaya domin kallon abubuwan mamakin dake cikinta.

Mawakin Umar m Sharif hakika ya bayyana farin cikinsa mutuka sosai zuwa ga dukkan masoyansa na fadin duniya baki daya inda yace tabbas soyayya matsaya na daya daga cikin matakin nasara ga rayuwar kowanne mai tashe ta kowanne bangare hakan tasa Bama kasa agwaiwa gurin kawo muku sabbin wakokinmu domin saku farin ciki da annushuwa akowane lokaci.

Haka kuma sakon Godiya muke kara turawa gurin masoya har yanzu domin dukkan sakonnin gaisuwarku babu shakka yana kara zuwa garemu wan nan itama wata nasarace babba da zamu yiwa Allah Ubangijin godiya akanta Allah Ubangijin kabarmu da masoyanmu wan nan shine babban fatan da mukewa kowanne dan adam afadin duniya.

Bayan haka kuma muna kara sanar da dukkan masoya cewa yanzu muka fara sakin sabbin wakokinmu da Mukai muku alkawari acikin wan nan sabuwar shekara mai albarka dan haka kullum mana nan muna kara zurfafa tunaninmu domin saku farin ciki dare da rana Allah ya bar kauna wan Nan shene kalamin mawakin Umar m Sharif ga dukkan masoyansa baki daya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button