Kannewood News

Masha Allah Sarki Ali Nuhu ya siyo motar da babu mai irinta duk fadin kannywood saban gida sabuwar mota Allah kara arziki mai gida

Masha Allah Sarki Ali Nuhu ya siyo motar da babu mai irinta duk fadin kannywood saban gida sabuwar nayi mota Allah kara arziki mai gida kamar 6adda kowa 6a sani sarki Ali Nuhu yana daya daga cikin manyan mutanen da suka kafa kannywood baki daya adadin Nigeria domin kuwa sune jarumai tun na asalin farko kafa kannywood baki daya.

Babu shakka sarki Ali Nuhu yana daya daga cikin jarumi daya wanda kowanne dan Film yake bawa girma duka maza da mata baki daya domin shine daya mara tamka acikin masa antar baki daya tun ada har ahalin yanzu mutane masu tarin yawa sun sheda hakan shine mutum daya wanda babu irinsa baki daya.

Kowa ya sheda cewa jarumi Ali Nuhu shine jarumi nafarko da suka taka rawar gani sosai mutuka acikin masa,anarta shirya fina finan Hausa baki daya musamman adadin Nigeria babu kamarsu wadan da kuma suka rasu Allah Ubangijin yasa mutuwa ta zama hutu ga dukkan Musulmin Duniya baki daya.

https://youtu.be/4ZXwWdk3YK8

Babu shakka sarki Ali Nuhu ya bayyana farin cikinsa sosai yadda mutane suke taya shi farin cikin siyar sabuwar mota da kuma saban gida wanda hakan babbar nasara ce agurin kowanne dan adam mutane su taya shi farin ciki a lokacin da wani abun farin ciki ya sameshi inakara godiya sosai mutaka Allah Ubangijin ya bar soyayya cewar jarumin naku sarki Ali Nuhu.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button