Labarai

Babu wanda zamu bari da dukiyar al’umma domin anzabe mune domin kare dukiyar mutan zamfara cewar sabon gwamnan jahar Zamfara lawan dare cikin wani yanayi nasa kalli hirar.

Babu wanda zamu bari da dukiyar al’umma domin anzabe mune domin kare dukiyar mutan zamfara cewar sabon gwamnan jahar Zamfara lawan dare cikin wani banayi nasa kalli hirar babu wani dalilin da zaisa ka Dibi dukiyar mutane kasa agidanka bayan dukiyar nan amana aka baka amma mutane halin yanzu basu da rukon amana karasa dalilin yin wan nan aiki babu tunani acikinsa.

Munyi alkawarin da wowa da mutane dukkan wata amana da suka bamu domin inganta rayuwarsu wan nan shine daya daga cikin alkawarin da muka daukarwa mutan zamfara muna kuma rokon Allah Ubangiji kayi riko da han nunmu gurin tabbatar da hakan ta faru mutane sun rasa inda zasu saka kansu gaskiya wan nan ba dai dai bane ya kamata mutane ku dinga yiwa kanku adalci.

Bayan dukiyar mutane da suka diba sun kara daukar kayan gwamnati sun tafi da su zuwa gidajensu wan nan maganar gaskiya ba dai dai bane cewar sabon gwamnan jahar Zamfara Lawan dare hakan yasa muna nan muna kara daukar matakai domin kwato duk dukiyar da aka sata ta al,ummah dan haka ku sani cewa aiki muka zo bawai wasa ba.

Ina kara bawa wadan da zamuyi aiki yanzu tare kan cewa lalle surike amana domin samun karshe mai kyau wan nan itace shawarata ga dukkan Wadan da zasuyi aiki damu domin duk wanda muka Kama da kokarin yin rashin adalci tabbas hukunci zai biyo baya kowaye aikin za,ayi bawai yawo acikin mota ba.

 

arewanahiya.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button