Kannewood News

Gimbiya sabon shirin Films din Ali Nuhu da Sani Danja kalli kadan daga cikin shirin.

Sabon shirin Gimbiya shirine daya daga cikin manyan shirye shiryen dake mutukar sanya farin ciki da annushuwa sosai mutuka azuciyar dukkan masu kallo shirin ya kasance nafarko mai abun mamaki acikin wan nan sabuwar shekarar ina ma,abota kalli shirin Films din Hausa ga wani sabo mai abun mamaki.

Babu shakka shirin ya kasance daya tilo cikin dukkan shirye shiryen dake taka rawar gani acikin masa na,antar kannywood baki daya shin kamai kana bukatar samun farin ciki ƙaddara aranka cewa kallon wan nan shirin zai fitar da kai daga dukkan damuwa kalli domin ganin kadan daga cikin shirin.

Sarki Ali Nuhu yace ya dauki tsawon shekaru masu mutukar yawan gaske baiga shirin Films din Hausa wanda ya dauki hankalin mutane kamar wan nan ba dan haka ina kira ga dukkan masu san kasan cewa cikin farin ciki lalle su kasance sun kalli wan nan shiri domin samun kowanne kalar farin ciki arayuwa.

Federal Polytechnic Kabo

 da yace daga cikin makarantu 6 mallakar gwamnatin tarayya wanda aka kawo alokacin shugaba kasa Muhammadu Buhari federal Polytechnic Kano state itace akayi ta karamar hukumar kabo local government Dake Kano ta arewa afadin Nigeria akan har yar zuwa gwarzo a yankin rano local government Kano state Nigeria.

 

Babu shakka makarantar tana courses masu yawa domin bawa ya’yan mu ilimiai mutukar muhimmancin shugaban makarantar ta kasance mai mutukar san talakawa da kuma san ci gaba su ta kowanne bangare hakan tasa suke daukar ɗalibai daga nan garen karatu daban daban domin inganta rayuwarsu cewar shugaban makarantar ta federal Polytechnic Kabo.

 

Haka kuma shugaban makarantar ta kara dacewa wadan nan courses din za,afara da sune kafin kara tabbatar da ragowar courses din bayan haka kuma sun kara dacewa za suyi iya bakin kokarinsu dan ganin rayuwar yara ta inganta cewar shugaba makarantar na farko wanda gwamnatin tarayya ta zaba a matsayin shugaban federal Polytechnic Kabo.

 

Wadan nan sune kadan daga ciki kafin zuwan ragowar courses din da zamu dunga yi daga sashe daban daban duk acikin makarantar domin ingancta ilimi da samun cigaba acikin rayuwar yayanmu baki daya kamar yadda muke bukatar kokarin kawo change acikin kasar baki daya dan haka lalle yara su dage domin yin abun da suka zo shine naiman ilimi.

Haka shima Sani Danja ya bayyana nasa farin cikin inda yace wan nan na daya daga cikin abun dake sashi tuna Baya alokacin da suke shirye shiryen Films din Hausa tare amma yanzu kuwa ayyuka sun yiwa kowa yawa Tabbas wan nan shiri an dauki tsawon shekaru ba,ayi kamarsa ba dan haka karku sake abaki balari.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button