Hausa Music

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Rabo Audio Mp3.

Wakar Sani Ahmad Rabo Zazzafar waka.

Yanzu yanzu shahararren mawakin Nan naku mai sanya farin ciki da annushuwa azuciyarku kowanne lokaci Sani Ahmad ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken ”Rabo” waka mai sanya farin ciki da kawar da kowanne kalar damuwa acikin zuciya Sani Ahmad shine mawakin na farko mai mutukar yawan masoya ahalin yanzu.

Kamar yadda mawakin sani Ahmad yayiwa dukkan masoyansa Alkawarin kawo kundin wakokinsa masu mutukar dadin gaske cikin wannan sabuwar shekara wan dan nan kadan daga cikin wakokin ne suka faru zuwa muku kafin zuwan sauran kudin wakokin nasa.

Babu shakka mawakin ya bayyana farin cikinsa mutukar ganin yadda masoya suke san sauraron wakokinsa dare da rana haka mawakin ya kara da cewa tabbas kullum bashi da wani burin daya wuce ganin ya kawo sabbin wakokinsa dan sanya masoya farin cikin wuce misali.

Download

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Rabo MP3.

Wan nan wakar mai suna Rabo babu shakka mutane masu tarin yawa gaske sun tabbatar da cewa babu wata waka acikin dukkan wakokin da suka fito acikin wan nan shekara da tayi dadi kamarta cewar wasu da yawan masoya wakokin Sani Ahmad.

Hakika Mawakin Sani Ahmad ya kara da cewa ku saurari zuwan sauran wakokin domin samun farin cikin da babu kamarsa domin hakan shine abun dake shi farin ciki kowanne lokaci Kusha sauraron lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button