Kannewood News

Gimbiya sabon shirin Films din Ali Nuhu da Sani Danja kalli kadan daga cikin shirin.

Sabon shirin Gimbiya shirine daya daga cikin manyan shirye shiryen dake mutukar sanya farin ciki da annushuwa sosai mutuka azuciyar dukkan masu kallo shirin ya kasance nafarko mai abun mamaki acikin wan nan sabuwar shekarar ina ma,abota kalli shirin Films din Hausa ga wani sabo mai abun mamaki.

Babu shakka shirin ya kasance daya tilo cikin dukkan shirye shiryen dake taka rawar gani acikin masa na,antar kannywood baki daya shin kamai kana bukatar samun farin ciki ƙaddara aranka cewa kallon wan nan shirin zai fitar da kai daga dukkan damuwa kalli domin ganin kadan daga cikin shirin.

Sarki Ali Nuhu yace ya dauki tsawon shekaru masu mutukar yawan gaske baiga shirin Films din Hausa wanda ya dauki hankalin mutane kamar wan nan ba dan haka ina kira ga dukkan masu san kasan cewa cikin farin ciki lalle su kasance sun kalli wan nan shiri domin samun kowanne kalar farin ciki arayuwa.

Haka shima Sani Danja ya bayyana nasa farin cikin inda yace wan nan na daya daga cikin abun dake sashi tuna Baya alokacin da suke shirye shiryen Films din Hausa tare amma yanzu kuwa ayyuka sun yiwa kowa yawa Tabbas wan nan shiri an dauki tsawon shekaru ba,ayi kamarsa ba dan haka karku sake abaki balari.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button