Wakokin Ali Jita

A’isha Ummi Elrufa,i sabuwar Wakar Ali Jita.

Sabuwar Wakar Ali Jita Ummi Elrufa,i.

Sabuwar Wakar Ali Jita Hajiya Ummu Elrufa,i wan nan wakar sabuwar Wakace da mawakin naku daya daga cikin shahararrun mawakan Hausa Ali Jita ya saki domin farin cikin masoya akowanne lokaci babu shakka wan nan wakar Ummu Elrufa,i tana daya daga cikin wakokin dake mutukar sanya masoya farin ciki akowane lokaci.

Mawakin Ali Jita yana daya daga cikin mawakan dake taka rawar gani fiye da kowanne mawakin Hausa adadin Nigeria tabbas wajin Ali jita ya kara da cewa har kullum burinsa wake duk wani mai tai makon talakawa hakan tasa ya yiwa Hajiya Ummu Elrufa,i daya daga cikin mai tai makon mutanen kasa baki daya.

Download

Hajiya umma Elrufa,i bayyana farin cikinta kwarai da gaske gurin yadda mutan jahar Kaduna sukai mata shedar kirki muna kara rokon Allah Ubangiji ya bamu ikon yiwa mutane abun da zai sasu farin ciki akowane lokaci cewar matar tsohon gwamnan jihar Kaduna Alhaji Nasiru El,rufa,i Allah ka barmu da masoya.

arewanahiya.com

3 Comments

  1. Came across your post on the WordPress feed and just wanted to send a friendly shout-out! Your content caught my attention, and I’m eager to dive into more of your thought-provoking posts. Although I couldn’t locate the follow button (funny enough!), I’ll definitely save it for later ! Rest assured, I’ll be on the lookout for your future posts.

    Here’s to many more enjoyable moments in the blogosphere!

    Warm regards,

    Thanks – TheDogGod – http://www.pomeranianpuppies.uk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button