Sabuwar Wakar Auta Waziri Yar Uwa.
Auta waziri yar uwa videon 2023.
Yanzu yanzu Auta Waziri ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna ”Yar Uwa’‘ babu shakka wan nan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin da masoya suke mutukar ya bawa sosai kwarai da gaske dalilin dadin wakar hakika mawakin Auta Waziri ya bayyana cewar shi kansa yasan bai taba waka mai dadin wan nan ba.
Haka ya kara da cewa wan nan itace daya daga cikin shahararrun wakokin daya tsara domin sanya farin ciki mara musaltuwa azuciyar masoyansa baki daya bayan haka yace babu shakka dukkan sakonnin ku na gaisuwa yana zuwa garemu dan haka babu abun da zamuce sai dai muyi muku fatan alkairi Allah Ubangijin ya bar kauna cewar mawakin Auta Waziri.
Sabuwar Wakar Auta Waziri ”Yar Uwa” Official video.
Mawakin Auta Waziri yace shi kansa ya tabbatar da wan nan wakar tayi mutukar dadi sosai kuwa domin tun alokacin da nake aikin wakar mutane suke ta ya bawa har wasu da yawan mutane suna ganin kamar cewa ba,a taba waka mai daÉ—in wan nan ba acikin wan nan shekarar hakan wasu da yawan mutane suke cemin wan nan ta zama ta farko cikin wakokina ”Yar Uwa” cewar Auta waziri.
Babu ko shakka sauran wakokin kuma da zasu zo muku nan gaba kadan sunfi wan nan dadi kwarai da gaske domin har kullum muna kara bincikene akan abun da zai saku farin ciki dare da rana dan haka zamu baku mamaki sosai da sabbin wakokin namu masu zuwa nine naku Auta waziri mai waka.
arewanahiya.com