Sabuwar Wakar Lilin Baba Zata Fashe.

Lilin baba zata fashe

Ina masoya wakokin Shahararren mawakin nan mai tsara fitattun wakoki domin farin cikin Al,ummah, ”Lilin baba yauma ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna ”zata fashe” tabbas wannan wakar itace waka ta farko mafi daukar hankalin mutane baki daya domin wakar ”Zata Fashe” tana dauke da wasu muhimman kalaman soyayya dake mutukar sanya zuciya nishadi kowanne lokaci.

Tabbas wan nan mawakin ”Lilin baba yayi mutukar kokari sosai gurin tsara wan nan waka domin ba dukkan mawakin Hausa zai’ iya tsara waka mai dadi da daukar hankalin kamar wan nan ba dan haka muna kara tabbatarwa da masoya cewa su shirya zuwa sabbin wakokinsa masu mutukar sanya zuciya bacci alokacin sauraro.

Download

Sabuwar Wakar Lilin Baba Zata Fashe.

Wan Nan wakar ta zata fashe” tana daya daga cikin sabbin wakokin ”Lilin baba wanda yayi alƙawarin sanya zuciyar masoya samun nutsuwa, wan nan itace somin tabi kafin zuwan asalin kundin Albums din wakokin ku fara shakatawa da wan nan sabuwar wakar ta”zata fashe”kafin fashewar sauran wakokin kwanan nan da ikon Allah.

Mawakin ”Lilin baba” yace tabbas farin cikin masoya yana daya daga cikin abun dake sashi samun damar cin abinci sosai aduk lokacin daya tuna cewa masoyansa suna jiran fitar sabbin wakokinsa domin kasan cewarsu cikin farin ciki hakan na mutukar sani jin dadi mara musaltuwa cewar mawakin ”Lilin baba” muna kara farin ciki daku masoya akowane lokaci.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button