Hausa MusicWakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Farkas Exclusive Audio & video 2023.

Sabuwar Wakar Umar M Sharif 2023.

Sabuwar Wakar Umar M Sharif farkas Exclusive L.D.T wakar mai mutukar dadin gaske tabbas wan nan wakar na daya daga cikin sabbin wakokin Umar m Sharif na wan nan sabuwar shekara waka mai dauke da sakonni masu mutukar tarin yawa domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masoya masu kallo.

Mawakin Umar m Sharif ya kara da cewa wan nan wakar somin tabi ne acikin sabbin wakokin daya shir yawa masoya domin farin cikinsu ya kara da cewa duk duniya bashi da wani abun farin ciki da alfahari kamar ganin farin cikin masoya dalili kuwa shine masoya sune abun so abun kauna.

Download

 

Hakan tasa bana kasa agwaiwa gurin kawowa masoyana abun da zai sasu farin ciki mai tarin yawa ina ma,abota sauraron wakokina cewar mawakin Umar m Sharif ku shirya zuwan sabbin kundin wakokina domin saku farin ciki da nishadi akowanne lokaci ina alfahari daku kamar yadda kuke alfahari dani cewar shahararren mawakin Umar m Sharif.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button