Hausa Music

Sabuwar Wakar Sadiq Sale Ft Auta Waziri ba hauka bane official Audio Mp3.

Babu shakka Sadiq Sale da mawakin aura Waziri kowa yasan mawakane fitattun da duniya ke yayi ahalin yanzu haka kuma suna daya daga cikin mutanen daya sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansu masu sauraron wakokin hausa.

Auta Waziri yayi mutukar kafa tarihin gaske acikin jam’i,ar waka haka kuma ya zama daya daga cikin manyan mawakan da duniya ke labari ahalin yanzu dan haka ina akasiya masu sauraron wakok

Download

Sabuwar Wakar Sadiq Sale Ft Auta Waziri Ba hauka neba.

Haka mawakin Sadiq Sale ya kara da cewa dare da rana bashi da burin daya wuce san ganin murna farin ciki azuciyar dukkan masoyansa baki daya muna alfahari daku masoya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button