Wakokin hausa Video

DAKKO SABUWAR WAKAR NNPP MUNA TAWAGAR MADUGU.

DOWNLOAD

Anyi hasashe adukkan yan siya san Nigeria Dr Rabiu Musa Kwankwanso shine dan siyan san da yafi kowanne dan siyasa mabiya wato ma goya baya adukkan sassan fadin Nigeria.

Wanda ayanzu shine dan takarar shugaban kasa kar kashin jam iyyar NNPP Mai Akamar Kayan mar Mari jam iyya mai farin jini da babu kamar ta ahalin yanzu.

Daga dukkanin hasashe mutane na ganin kamar Dr Rabiu Musa Kwankwanso zai iya kaiwa gaci badan komai ba sai dan ganin irin farin jinin da jam iyyar tayi lokaci daya ta zagaye dukkan sassan Nigeria.

Ahalin yanzu mawaka nata yo sababbin wakokin su domin nuna goyan baya ga Dr Rabiu Musa Kwankwanso wanda akewa lakabi da madugu katafila sarkin aiki.

Yan Nigeria ahalin yanzu suna ta yiwa wan nan sabuwar jam iyyar fatan alkairi tare da addu,ar nai man nasara azaben 2023 Mai zuwa insha allahu.

Allah ubangiji ya bawa mai rabo sa,a

Fatan alkairi.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button