Hausa Music

Sabuwar Wakar Abba Sboy kwanliya.

Kwanliya Sabuwar wakar Abba Sboy.

Ina masoya san farin ciki? tofa ga wata dama ta samu daya daga cikin fitattun mawakan dake tasowa ahalin yanzu wato Abba Sboy ya sako wata sabuwar wakarsa mai suna kwanliya wakar kwanliya wakace dake sanya zuciyar farin ciki akowane lokaci babu shakka wan nan mawakin yayi mutukar amfani da basira gurin tsara wan nan waka dan haka ku share gurin zama dan samun annuri azuciya.

Abba Sboy ya kara masoyansa bayanin cewar har kullum baya iya bacci sai yayi tunanin sabon abun da zai kawowa masoya domin samun farin cikinsu akowane lokaci domin babu dake saka kowanne Mutun jin dadi arayuwar duniya kamar samun Masoyin asali dan haka mana kasa agwaiwa gurin bin kito abubuwan dake tafiya da zamani domin farin cikinku cewar Abba Sboy mai wakar kwanliya.

Download

Sabuwar Wakar Abba Sboy kwanciya Audio

Ina kara muku fatan alheri dare da rana haka kuma inaso dukkan masoyana su saka ransu cewar Allah ya kawoni domin na zama farin cikinsu kusan dama komai na rayuwa Allah keyi amma kuma akwai sanadin faruwar hakan dan haka zan zama sadin samun farin cikinku har karshen rayuwa da ikon Allah zan goge duk wata damuwar dake da munku cikin hukuncin Allah.

Da wan nan nake muku sallamar ban kwana zan tafi kara na zari da tunani domin samar da farin cikin acikin zuciyarku ku sani Allah keda ikon komai amma akwai sanadi ina farin ciki daki masoya kamar yadda kuke farin ciki da zuwa cikin rayuwarmu Allah karawa rayuwa albarka kuhuta lafiya nine naku Abba Sboy mai wakar kwanliya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button