Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR KHAIRAT ABDULLAHI LAFAZINA VIDEO

Lafazina Khairat Abdullahi video.

Soyayya da kauna wasu abubuwa ne guda biyu masu mutukar muhimmanci acikin rayuwar kowanne mutun dake rayuwa asaman duniya mun sheda cewa abubuwane guda biyu kowanne akwai matsayinsa so da kauna tabbas wasu ma fiya yawan mutane suna kallon kamar dukkan abu daya ne amma maganar ba haka take ba kowannen su yana da muhallinsa.

Ina masoya wakokin Hausa musamman na soyayya wan nan wata sabuwar wakar shahararriyar mawakiyar nan ce wato Khairat Abdullahi daya da cikin fitattun mawakan da duniya ta sheda iyawarsu ta fadi wasu muhimman lafazzai masu mutukar amfani acikin rayuwar kowanne dan adam domin kuwa ta ban bance tsakanin soyayya da kuma kauna.

Dan haka duk mai san sanin ban bancin wadan nan abubuwa guda biya toh ya kalli wan nan wakar san nan kuma ka saurari dukkan kalaman dake cikin wakar dan daukar ilimi mai zurfin gaske acikin wakar ta Khairat Abdullahi mawakin mai mutukar basira sosai kwarai da gaske kar ka tsaya jiran kowa dan ban bance so da kauna dake bayyane acikin wakar Khairat Abdullahi.

Mawakiyar Khairat Abdullahi ta kara da cewa masoya kullum suna karuwa tabbas hakan ikon Allah ne domin idan ba Allah ba babu wanda zai maka wan nan sai shi ina kara bawa dukkan masoya hakurin juriya arayuwa karka gaza idan kana naiman wani abu arayuwa domin duk mai nema hakika watarana yana tare da samu cewar mawakiyar Khairat Abdullahi Allah kasa mudace Amin.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button