Hausa Music

Sabuwar Wakar Ali Jita Dan Gatan Allah Audio Mp3.

Wakokin Ali jita masu tashe sosai 2023.

Wan Nan na daya daga cikin sabuwar wakar shahararren mawakin naku daya mara tamka wanda mutane suke mutukar san Wakokinsa dare da rana Ali jita ya saki wan nan wakar ne domin nuna so da kauna ga shugaban halitta annabi Muhammadu wanda shine gatan duk wani mai gata.

Mawakin Ali jita wanda akewa lakabi da mai murya daban data kowa ya bayyana farin ciki da nishadinsa mutuka gurin dukkan masoya annabi Muhammadu haka mawakin ya kara dacewa babu abun dake mutukar sanya shi farin ciki mai yawan gaske kamar yaga Masoyin Annabi hakan shine abun dake sashi farin ciki fiye da komai arayuwa.

Download

Dan fatan Allah sabuwar Wakar Ali Jita Audio Mp3.

Ali jita ya fada cikin maganarsa cewa wakar dan gatan Allah Wakace daban da sauran dukkan wakokinsa na baya domin ita wan nan waka anyi tane kawai domin nuna asalin soyayya ga dukkan masoya shugaban duniya da lahira baki daya muna kara rokon Allah ma daukakin sarki daya bamu darajar Muhammad Rasulillah kalmar mawakin Ali jita ta karshe kenan.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button