Hausa Music

Sabuwar Wakar Ali Jita Yaraye Iye Audio Mp3.

Yaraye iye sabuwar Wakar Ali jita mai mugun dadi.

Babu shakka muna kara mika dubun gaisuwa da jinjina zuwa ga dukkan masoyanmu na fadin duniya baki daya, muna mutukar alfahari da farin cikin sanar daku cewa shahararren mawakin Nan naku Alhaji Ali Jita ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Yaye iye waka mai mutukar sanya farin ciki da murna azuciyar masoya masu sauraron wakokin hausa baki daya.

Mawakin Ali jita ya kara da cewa hakika yana mutukar shiga farin ciki mara adadi aduk lokacin daya ga masoyansa suna farin ciki babu kamar wakarsa ta zama itace dalilin shiga farin cikin nasu hakan na mutukar sanya farin ciki mara kimantuwa azuciyarsa haka muna kara sanar da dukkan masoya baki daya tabbas kullum ina Mutukar farin ciki sosai cewar mawakin Ali jita zuwa ga dukkan masoyansa.

Download

Sabuwar Wakar Ali Jita Yaraye iye Audio Mp3.

Ali jita yace wan nan wakar na daya daga cikin sabbin wakokin da yayi wa masoya alkawarin saki domin sanya farin ciki mara adadi acikin zuciyarsu babu shakka kullum bamu da abun dake kara mana himmar kawo muku Zafafan wakoki sai yadda kuke nuna soyayya ta gaskiya agaremu muna alfahari daku asha sauraro lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button